Bala Bello Tinka

Bala Bello Tinka I'm the Managing Director of the Tinka Point Limited, an indigenous construction giant with headquarters in Abuja.

I'm also a politician, philanthropist and I'm an indigene of Gombe state.

Greetings everyone!Kindly accept this as an invitation, in case you haven't received the formal invite.As usual, I seek ...
31/07/2025

Greetings everyone!

Kindly accept this as an invitation, in case you haven't received the formal invite.
As usual, I seek your prayers for a successful wedding and blessings for our families at large.

Thank you.

It's fact that reading books enriches our knowledge and always makes us different - BBT
30/09/2024

It's fact that reading books enriches our knowledge and always makes us different - BBT

17/09/2024

Ko kasan wani ko a labari ana bina bashi to a tuna mun in biya nagode ko 1 naira ne

17/09/2024

Yau na hadu da wani abokina mun zauna tare A nan abuja ya tuna min yana bina bashi 1000 a 1992 don Allah inda maibina ya tuna min

Home Calling In Sha Allah!
02/07/2024

Home Calling In Sha Allah!

Thank you BBT Social Media Team!I'm proud of you, you're doing well.
18/06/2024

Thank you BBT Social Media Team!

I'm proud of you, you're doing well.

Ina godiya Alh. Adamu Mohammed Manga (Majidaddin Pindiga) da Ziyara.Allah Ya kara zumunci, Ya maimata mana Ya karbi Ibad...
18/06/2024

Ina godiya Alh. Adamu Mohammed Manga (Majidaddin Pindiga) da Ziyara.

Allah Ya kara zumunci, Ya maimata mana Ya karbi Ibadun mu.

16/06/2024

Eid Mubarak to World Muslim Ummah!

Taqabbalallahu Minna Wa Minkum.

Alhamdulillahi!Allah (SWT) cikin IkonSa da RaharSa, Ya bamu ikon kammala aikin Masallacin Juma'a na Mus'ab Bin Umar dake...
19/03/2024

Alhamdulillahi!

Allah (SWT) cikin IkonSa da RaharSa, Ya bamu ikon kammala aikin Masallacin Juma'a na Mus'ab Bin Umar dake Bajoga, karamar hukumar Funakaye.

Ina fatan Allah Yasa mana a mizani Yasa mu dace.

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raajiun!Ina mika sakon ta'aziyya ga Iyalan Alh. Idi Batari da jama'ar Gombe baki daya.Wann...
01/03/2024

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raajiun!

Ina mika sakon ta'aziyya ga Iyalan Alh. Idi Batari da jama'ar Gombe baki daya.

Wannan rashi ne babba ga daukacin al'ummar Jihar Gombe.

Dafatan Allah (SWT) Ya gafarta masa Yasa Aljannah makoma agareshi Ya kuma bawa Iyalansa juriyyar wannan rashi.

Alhamdulillahi!Allah (SWT) cikin IkonSa Ya bani ikon kaddamar da sabbin ajujuawa da na gina da kuma wassu da na sabunta ...
27/02/2024

Alhamdulillahi!

Allah (SWT) cikin IkonSa Ya bani ikon kaddamar da sabbin ajujuawa da na gina da kuma wassu da na sabunta a garin Kwari dake karamar hukumar Yamaltu Deba.
Ina kuma godiya ga daukacin jama’a da s**a samu halartar wannan taro, musamma Sarakuna, Hakimai, Dagatai da kuma mukarraban gwamnati.
Allah Yasa kowa ya koma gidansa lafiya, Ya kuma saka mana a mizani.

Adresse

New GRA, Gombe State, Nigeria
Gombe

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Bala Bello Tinka publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager