24/02/2025
Assalamu alaikum jama'a mun bude wannan page din ne domin kara wayar dakan mutane mahimmanci fitowa a zaben 2027 mai zuwa, wannan page din yana maraba da kowa don fadan ra'ayinsa ba tare da cin mutuncin kowa ba, Allah yasa muga 2027 cikin koshin lafiya Allah ta zaba mana shuwagabanni masu tausayi,imani tareda adalci,