12/07/2023
FROM.....
ELECTION PETITION TRIBUNAL COURT GOMBE .
Monday 10/7/2023.
,,,, ON DOUBLE PARTY NOMINATION BY SEN. DANJUMA GOJE.
ALH. ABUBAKAR ALIYU DA JAM'IYYAR PDP SUNGABATARWA KOTU TAKARDUN SHAIDAN CEWA SEN. MUHAMMAD DANJUMA GOJE YA SAYA FORM A PDP DON TSAYAWA TAKARA A ZABEN 2023, WANDA KUMA HAKAN YASABA DOKAN KASA....A MATSAYINSA NA DAN APC A LOKACIN.
GA TAKARDUN DA PDP TAGABATAR KAMAR HAKA;
1. Risit na sha'awar nuna tsayawa takara a PDP (Expression of Interest)
2. Risit na Mallakan Form.(Purchase of Nomination Form) by Sen. Danjuma Goje.
3. Takardan tantancewa nazama cikakakken dan takara (Clearance Certificate) dauke da sunan Goje akai,.
4. Ballot paper na PDP primaries dauke da hoton Sen. Goje akai.
5. Report daga hukumar Inec akan PDP primaries dauke da sunan Goje aciki shaidan yayi takara (Inec Report on Primaries)
6. Report daga jam'iyyar PDP wanda ke nuna Goje yayi takara a PDP (Party report on primaries).
7. Takardan shaidan korar Sen. Goje daga jam'iyyar APC bisa rabbatar da zarginsa cewa yashiga zaben fidda gwani na PDP (Letter of Expulsion from the Party).
Kotu ta bukaci Danjuma Goje dayakare kansa daga wadannan takardu, kuma tuni Goje yabayyana a kotu ranan Litinin 10/7/2023 around 8:30am don kare kansa agaban kotu.
Sen. Danjuma Goje ya musanta dukkan wadannan takardu hasalima yace baitaba ganinsu bama sai yau agaban kotu, kuma yace tunda yake baitaba amfani da wani suna ba inba MOHAMMED DANJUMA GOJE ba, wanda su kuma jam'iyyar PDP sun bashi 2023 clearance certificate dauke da suna SEN. MUHAMMADU DANJUMA GOJE don haka Sen.Goje yake cewa shi ba MUHAMMADU bane, MOHAMMED ne baima taba amsa suna MUHAMMADU ba a dukkan takardunsa.
Daga nan sai Lawyer Abubakar Aliyu SAN OKORO yake tabbatar wa kotu cewa Danjuma Goje ba iyaka MOHAMMED yake amfani dashi ba, yana amfani da MUHAMMAD a wasu takardunsa, SAN OKORO yagabatar.