Queens Way Aluminium Roofing Company as roofer

Queens Way Aluminium Roofing Company as roofer Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Queens Way Aluminium Roofing Company as roofer, Kaduna.

13/02/2026
26/08/2022

DA ƊUMI ƊUMI: An Zabi Farfesa Makari A Matsayin Limamin

"Alhamdulillahi godiya ta tabbata ga Allah, kwamitin da ke tantance ƙarin sabbin limaman masallacin Ka'aba, da ake ɗauka a duk shekara ya zaɓi baƙar fata na farko daga wato babban limamin masallacin ƙasa dake Abuja . Sheikh Ibrahim Maƙari a matsayin ɗaya daga cikin Limaman masallacin harami wato 'aba.

Lallai wannan babban abin alfahari ne ga dukkan musulman Najeriya da Afrika baki ɗaya, shi yasa aka ce a sanar da ɗaukacin al'ummar musulmi wannan labari don kowa da kowa ya taya Sheikh Ibrahim Maƙari murnar samun wannan matsayi.

Don Allah ana buƙatar al'ummar musulmi duk wanda ya ci ƙaro da wannan labarin ya yi comments na fatan alheri ga malam sannan ya tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa musulmi su ƙara yiwa malam murna da addu'a, muna fatan Allah yasa wannan matsayin daya samu ya amfani dukkan musulman Nijeriya da Afrika dama duniya baki ɗaya ameen.

DAGA Muhammad Bala Sale

29/03/2021

Nothing is too big for the mind to think, how ever ones thought are not easy to accomplished

Address

Kaduna

Telephone

8053644742

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Queens Way Aluminium Roofing Company as roofer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share