AIS Construction And Engineering Services Nig. Ltd

AIS Construction And Engineering Services Nig. Ltd Hello Welcome to our page.

10/11/2025
09/11/2025

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bukaci mutane musamman matasa su kula da dangantakarsu da Al-Qur’ani.

Khamene'i ya ce: “Ku karanta Al-Qur’ani kowace rana - ko rabin shafi ne, daga kowane sashi. Buɗe Al-Qur’ani, karanta rabin shafi, ko shafi ɗaya cikakke, ko karanta yadda kuke so kuma kuke sha’awa.”

Ya jaddada cewa a lokutan ƙalubale, matasa za su iya tsayawa tsayin daka kan abokan gaba ne kawai idan sun kasance masu ƙarfi a cikin zuciyarsu - ta hanyar imani da dogaro ga Allah Mai Girma.

Shigo Shafin Jaridar 👉,HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu, Karku Bari Labaran Gabas Ta Tsakiya Da Komai Ya Wuceku...

05/11/2025

ZOHRAN, ALLAH YA TAYA KA RIƘO:

1. Muna addu'ar samun nasara cikin sabon jagoranci ga Malam Zohran Mamdani wanda ya ci zaɓen zama sabon Magajin Birnin New York ɗazu ɗazun nan.

2. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya taimaki Malam Zohran, Ya raba shi da sharrin Donald Trump. Ameen.

05/11/2025
18/06/2025
23/02/2025

INNALILLAHI wa inna ilaihi rajiuun.
Allah yayiwa hajiya babarmu rasuwa yanzunnan. Za ayi janaizarta nan da wani lokaci a gidan marigayi Alhaji Aisaru dake Brigade. Allah ya gafartawa hajiya Hairan.
Ameen

Address

No: 70 Gama A Nassarawa LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AIS Construction And Engineering Services Nig. Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category