Abdulmajeed Almustapha Kwamanda

Abdulmajeed Almustapha Kwamanda Chairman Arewa Media Group Organization Of Nigeria
(2)

31/05/2026

Idan Comrd Aminu Abdussalam yayi mana wannan shi zamuyi a NDC.

31/05/2026

Idan Comrade Aminu Abdussalam ya yi mana alƙawarin magance matsalar ruwan sha da kuma matsalar daba a yankinmu, to shi ne za mu goya baya tare da wayar da kan talakawa su mara masa baya a jam'iyyar NDC a zaɓen 2027.
Abin da talakawa ke buƙata shi ne shugabanci nagari da zai magance matsalolinsu, ya samar da tsaro, da kuma inganta rayuwar al'umma.

31/05/2026

Cikin waƴanda ya kamata talakawa suyi duk maiyuwa su koma a cikin gwamnonin Arewa HE. Umaru Mohammed Bago yana ciki.

Ku bayyana ra'ayoyi ku.

Wannan ne zai kara da Sen. Barau I. Jibrin ?
31/05/2026

Wannan ne zai kara da Sen. Barau I. Jibrin ?

Sanarwa... Ku kasance tare da ni a yau Lahadi a gidajen rediyo na Rahama Radio 97.3 FM da Guarantee Radio 94.7 FM, kamar...
31/05/2026

Sanarwa...

Ku kasance tare da ni a yau Lahadi a gidajen rediyo na Rahama Radio 97.3 FM da Guarantee Radio 94.7 FM, kamar yadda aka saba a kowane ƙarshen mako, domin sauraron shirin hira na tsawon awa ɗaya da rabi.

📻 Rahama Radio 97.3 FM: Karfe 9:00 na safe zuwa 10:30 na safe.

📻 Guarantee Radio 94.7 FM: Karfe 10:00 na safe zuwa 11:30 na safe.

A sha sauraro lafiya, tare da fatan za ku amfana da shirin.

Nagode.

30/05/2026

👂👂👂

30/05/2026

👂👂👂👂🤲S. A. W

29/05/2026

S. A. W👂👂

Address

Kano

Telephone

+2347042745089

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmajeed Almustapha Kwamanda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share