21/04/2026
๐๐๐ก INA MASU SHA'AWAR MALLAKAR FILI A ESTATE,
09039108853
KO FILAYE MASU KYAU AMMA BASU DA ISASSHEN KUDI? ๐ค
DAMAR KU TA ZO! YANZU ZA KU IYA MALLAKAR FILI A CIKIN KYAKKYAWAN ESTATE, YANKAN GWAMNATI A CIKIN TSARIN BIYA MAI SAUKI ๐๏ธ
GARABASA TA MUSAMMAN!๐ KAN MALLAKAR FILAYE TA HANYAR BIYA A HANKALI NA TSOWON SHEKARA 1 DA RABI KO KUMA BIYA DAYA๐ DOMIN MALLAKAR FILI A CIKIN WANNAN SABUWAR LAYOUT MAI CIKE DA TSARI INGANTACCE! ๐
๐ WURI (LOCATION) ๐๐: OFF MAIDUGURI ROAD RIJIYAR GWANGWAN, OPPOSITE AZMAN UNIVERSITY, KANO
๐Nisan wajen da muhimman wurare ๐ค
๐โโ๏ธtafiyar minti 8 (4.7 KM ) zuwa Mariri
๐โโ๏ธtafiyar minti 3 (1.5 KM ) zuwa Maiduguri Road
๐โโ๏ธtafiyar minti 8 (5.3 KM ) zuwa Azman university
๐โโ๏ธtafiyar minti 9 (5.2 KM ) zuwa El Razi University
๐โโ๏ธtafiyar minti 34(22KM ) zuwa Capital city uni
๐โโ๏ธtafiyar minti 28 (27 KM) zuwa Police Academy
๐โโ๏ธtafiyar minti 33 ( 21 KM )zuwa Kano city(fagge)
Shin ko kasan cewa akwai sababbin estate kuda 3 wanda aka fitar ake siyar wa a gaban wannan layout din ta kusandi model city, akan titin Maiduguri Road, wanda hakan yake nuni da cewa wajen zai bunkasa da kuma daraja.
Shin ko san cewa wannan farashin yana gab da chan jawa lokaci kadan, domin akwai aikin hanya da za a fara kwanan nan a wajen
Wannan lay out mai kyau an cika dukkan kaโidojin gini na zamani. An gama saka alamomi a dukkan fulotan, an saka pole Wires, kuma za a saka solar a dukkan falafalan nan . ๐
Me kuke jira๐ค? Ga abin da za ku samu๐ค:
-๐ Fulotai 50/50 guda:2112๐๏ธ
-๐Commercial guda:11๐ฌ
-๐Masallacin Jumaa da Islamiyya ๐
-๐ Makarantu guda:3๐ซ
-๐Clinic guda:1๐ฅ
๐ฅ FARASHI MAI RAHUSA๐ฐ๐ฅ
๐ Commercial Plot:Naira Miliyan 28 kudi hannu. (Guda 11 kawai!)
๐ 50/50 Plot:
- Bashi na watanni 18:Naira Miliyan 4,500,000
- Kudi hannu:Naira Miliyan 4,000,000
Filaye guda 2112 ne kawai ake da su, kuma **Letter of Grant** tana hannu! Duk wanda ya biya kudi hannu, zai samu nan take. ๐
๐wannan layout tana kafin sabuwar Jamiโar Azman, opposite filayen gida 10,000 da Gwamnatin Kano za ta gina.
๐ Tuntube mu yanzu! Kar a bari wannan damar ta wuce ku!
09039108853