Dan Saleh Welding Company

Dan Saleh Welding Company Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Saleh Welding Company, Construction Company, No18 Maimalari Road Bompai Kano, Kano.

SANARWA MUHIMMIYA (GABATAR DA SALLATUL GA'IB)Assalamu Alaikum Warahmatullah,Sakamakon rasuwa da Allah ya yiwa *Alhaji Am...
28/06/2025

SANARWA MUHIMMIYA (GABATAR DA SALLATUL GA'IB)

Assalamu Alaikum Warahmatullah,

Sakamakon rasuwa da Allah ya yiwa *Alhaji Aminu Alhassan Dantata* a Hadaddiyar Daular Larabawa a jiya Juma’a, Majalisar Malamai ta Kasa reshen Jihar Kano tana gayyatar daukacin al’umma domin halartar Sallatul Ga’ib na addu’ar rahama ga mamacin.

Za a gudanar da Sallatul Ga’ib din a yau, Asabar 28/06/2025, a Masallacin Umar Bin Khattab, dake Dangi, Kano, da misalin karfe 2:00 na rana.

Ana rokon al’umma da su hallarci wannan ibada domin neman rahamar Allah ga mamacin, tare da yi masa addu’ar samun gafara da jinƙai.

Allah ya jikansa, ya sanya Aljannah makomarsa.

Wassalamu Alaikum Warahmatullah.

Sanarwa:
Salisu Umar Gama,
A madadin Shugaban Majalisar Malamai,
Malam Ibrahim Khalil

Min tsin cheshi yanzu a kusa da agun aikina sunansa Umar yache a zango yake Dan Allah a tayamu chikiya yanzu haka yana h...
07/02/2025

Min tsin cheshi yanzu a kusa da agun aikina sunansa Umar yache a zango yake Dan Allah a tayamu chikiya yanzu haka yana hannuna Dan Karin baya ni 08065030944

Abokan Ango Ali Wali Presido karkashin Jagorancin ni Amb Nafiu Saleh mun kaiwa Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ziyarar...
20/01/2025

Abokan Ango Ali Wali Presido karkashin Jagorancin ni Amb Nafiu Saleh mun kaiwa Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ziyarar Godiyar halartar daurin aure .

MUTUNCIN MUMINI :An tambayi Muhammad bin Ka'b Alƙurzhi cewa: A cikin ɗabi'un Mummuni mene ne ya fi zubar masa da mutunci...
27/12/2024

MUTUNCIN MUMINI :

An tambayi Muhammad bin Ka'b Alƙurzhi cewa: A cikin ɗabi'un Mummuni mene ne ya fi zubar masa da mutunci, da jawo masa nadama?

Sai ya ce:

1- Yawaita magana akan abu mai amfani da maras amfani gareka, a kullum shuru yafi surutu fa'ida

2- Bayyana sirrin ka ga kowa ba tare da natsuwa ka gane masoyi mai yawan fallasa da makiyyi mai hassada ba

3- Yarda da maganar kowa ba tare da tantance makaryata da munafukai ba cikin masu kawo maka labari

Allah ya tsare mana imanin mu da mutumcin mu, ya bamu dacewa duniya da lahira, Ameen
Barka da juma'a
Daga
Nafiu Saleh me sana'ar walda

Abdul fata Allah yasanya Alheri Abdul Malik Allah yasanya Alheri Allah yabaku zaman lafiya
22/12/2024

Abdul fata Allah yasanya Alheri Abdul Malik Allah yasanya Alheri Allah yabaku zaman lafiya

Alh uzairu Allah yasanya Alheri Allah yabaku zaman lafiya
07/12/2024

Alh uzairu Allah yasanya Alheri Allah yabaku zaman lafiya

02/12/2024

Idan Allah ya
rufawa bawa asiri
kai kuma kadage
Seka tona mai asiri zaka kunyata

Top Model Gate  Dan karin bayani 08065030944
26/11/2024

Top Model Gate Dan karin bayani 08065030944

Address

No18 Maimalari Road Bompai Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Saleh Welding Company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share