23/12/2016
Ni" Managing Director Na Building Construction, Ina Mai Baiwa Shugaban Kasa Baba Buhari Sawara Akan Matsalar Tashi Farashin Kayan Masarufi, Yakamata Maigirma Shugaban Kasa Yanada Kwamitin Da Zaiyi Bincike Don Gano Musabbabin Tashin Gwauron Zabo Da Kayayyakin Masarufi Sukeyi Kuma Adauki Matakin Sauko Da Farashin, Domin Wannan Abin Zai Iya Shafawa Gwamnatinka Bakin Jini, Domin Duk Abinda Kasiya Yau, Gobe Idan Kakoma Sai Naira Hamsin Ko Dari Yakaru, Abin Yayi Yawa, Munsan Gwamnati Tana Bakin Kokarinta, To Amma Abinfa Yananema Yawuce Misali. Allah Yataimaki Baba Buhari.