Abbati p.a yola

Abbati p.a yola Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abbati p.a yola, Jimeta yola, Yola.

08/09/2025

Nirsal NMFB.

Suna bada loan ga masu sana’a dake bukatar bunkasa businesses din su👇👇

Na ga wani darasi a kan mutanen nan sosai; Rubutawa Mahmud Galadanci II Idan kuka lura, zaku ga duk wanda daukaka ta fiz...
05/09/2025

Na ga wani darasi a kan mutanen nan sosai;

Rubutawa
Mahmud Galadanci II

Idan kuka lura, zaku ga duk wanda daukaka ta fizga, shi ake nema ayi ta danganta kai da alaka dashi.

Sanda Gangalion yana tashe, shaguna da daidaikun mutane s**a rika nemansa suna video dashi saboda su jingina jikinsa su ma a sansu. Wasu kuma da wannan s**a yi amfani s**a tallata kasuwancinsu.

Haka Umar Bush. Har hotels zaka ganshi an kaishi ana jiyar dashi dadi kala-kala. Ya bar Kano ma gaba daya ya koma Abuja. Har ta kai ga an kirashi Villa an bashi wai matsayi, ko dai mene, an kirashi an bashi.

Yanzu kuma lura da Dan4ne da Maha. Yau ka ga wancan mai kudin ya kira su, gobe wancan ya kirasu ana video suna musu alheri suna amfani da daukakarsu suna tallata kawukansu, kamfanoninsu da kasuwancinsu.

Darasi;

A rayuwar nan, ba wanda ba zai nuna maka kauna ba a sanda ka samu daukaka. Kowa yana son daukaka a abunda ya saka gaba amma muna manta babban kalubale na ita kanta daukakar. Babu abunda yake jawo masoya na bogi, na karya, kamar daukaka. Mafi yawancin wanda zaka gani a jikinka, amfanuwa suke so suyi da kai ba wai kauna ce daga zuciya ba.

A sanda kake fama da kokarin gina kanka, ba wanda zai damu da kai. Amma daga sanda ka samu nasara, kowa zai nemi jingina da kai. Wani ma yana can yana amfani da sunanka amma baka sani ba, kuma ba mamaki soyayyar karya ce a zuciyarsa. Amma idan ya danganta kansa da kai zai samu wani abu a wajen wasu, shi yasa zai nuna ya sanka ko kuna da alaka.

Dukkan wadannan da na bada misali dasu haka take a kansu. Nan gaba kuma wasu za'a dakko a ajiye su. Daga sanda tauraruwar ta sauka daga kansu, daga sannan ne za'a watsar dasu. Kuna gani dai kwanaki aka rika maganar Umar Bush har ya koma gidan jiya. Masu amfani dashi din sun yi sun jingine shi kuma shikenan.

Babu wani abu da zai nuna maka soyayyar gaskiya daga mutane a sanda kayi nasara. Amma taka tsantsan yana da kyau a sanda duniya take yi da kai. Mafi yawan masu dariya tare da kai ba masoya bane, matsayinka

“KA SAN SIRRIN DAKE BUƊE MAKU ƘOFA GA KUDI A FACEBOOK? 💰🚀”Yanzu Facebook & TikTok monetization ba sai ka tsaya jiran she...
05/09/2025

“KA SAN SIRRIN DAKE BUƊE MAKU ƘOFA GA KUDI A FACEBOOK? 💰🚀”

Yanzu Facebook & TikTok monetization ba sai ka tsaya jiran shekaru ba! Idan kana son nasara cikin gaggawa:

✅ Yi boosting domin samun followers & likes na gaske
✅ Yi follow to follow don ƙara engagement cikin sauƙi
✅ Ka tabbatar kana posting mai kyau don ka samu reach mai yawa

Wannan shine tsarin da zai baka damar samun kuɗi daga social media 💵 cikin hanzari!

LET'S GO ✅

Sadaka
26/03/2025

Sadaka

Best picture of the day
26/03/2025

Best picture of the day

23/12/2024

Kada mu gajiya dai. Mu dage muyi ta following juna. Da zarar ka kai followers 10k. Facebook zata fara biyanka.

Ayi share wa yan uwa.

Let’s grow together.

Let’s go.

Done!!

14/10/2023

Hello my people I'm here to tell You This is my page. Please follow and like. God bless you. Thank u

Naga zancen checking balance yayi yawa a social media wai Dan Allah wanne banki ne suke kwashe kudin Jama'a haka ?
14/10/2023

Naga zancen checking balance yayi yawa a social media wai Dan Allah wanne banki ne suke kwashe kudin Jama'a haka ?

Engr. Rabi'u musa kwankwaso with his father. Many years  ago.
14/10/2023

Engr. Rabi'u musa kwankwaso with his father. Many years ago.

Address

Jimeta Yola
Yola

Telephone

+2347063653450

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbati p.a yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abbati p.a yola:

Share