A S U company

A S U company Thank you for your patronage please call again. Company

15/05/2022

ALLAHUMMA SWALLI ALA MUHAMMADIN WA SALLIM

18/11/2021

MEYE ABU MAFI TSADA GAME DA MACE?

Na jima ina Nazari dan in Gano "Me Annabi Musa (AS) yagani a jikin budurwar nan ta Madyana, Har ya yadda yai Shekara goma 10 na aiki a matsayin sadakinta?🤔

Saina samu amsar cikin faɗin Allaah (SW)

تَمْشِي عَلَى اسْتِحْيَاءٍ

"(Budurwar) tana tafiya cikin Kunya"

Allaah (SWT) bai Siffanta mana tsawonta ko dirin halittar taba, a'a saiya siffanta ta da abu mafi tsada dake tare da ita, shine kunya🧕

فَجَاءَتْهُ إِحْدَاهُمَا تَمْشِي عَلَى اسْتِحْيَاءٍ

Annabi Shu'aibu (Mahaifinta) ya tarbiyyantar da ƴ'ya'yansa kunya, sai Allaah (SWT) ya karramashi ya kuma karrama ƴ'ya'yansa ya koro musu Annabi matsayin siriki ya musu kiwon dabbobi.

Kunyar mace baya tauye mata komai cikin kamalarta, saidai ma ya ƙkara mata kyau da tsada, ta yadda Fasiki bazai iya taya farashinta ba.

Dan haka Ƴyar Uwatah kiji tsoron Allaah, kunya da kamewa shine sifofin tsadarki wajen mutanen kirki🤗🧔👳

Hirarraki da maza a groups ko private wannan yana daga cikin alamun rashin kunya da rashin kamewa Ne, wannan gudan dalili ne da yake kore nagartarki da tabbatar da rashin mutuncinki da rashin tarbiyyar gidanku

Mace ballagaza itace take washe baki wa kowane namiji

Surutunki barkatai da maza ako ina nuna gazawar iyayenki ne wajen yi miki tarbiyya da kuma bawa gidanku mummunar shaida

Duk abinda kikai a social media zaki iya yin fiye dashi a zahiri domin magana itace tushen fitina.

Fitar da tsiraici da mai da kanki arha kowa na kulaki bazai jawo miki kowa ba sai Qattin banza waɗanda zasu ɓata miki lokacinki daga ƙQarshe suki auranki bayan sun lalata miki rayuwarki.

12/11/2021

Alhamdulillah its Friday again don't forget to recite suratul Kahf

23/11/2019

Sorry Friends this page is under construction we will be back Insha Allah as soon as we can

17/12/2018

Sorry friends no condition is permanent

16/06/2018

Happy sallah to you all my people

17/01/2018

Thank u all

24/11/2017

Wish you all the best of luck

26/05/2017

Alhamdulillah we saw the moon of Ramadan in our town gombe state. So 2morrow insha Allah we start the fasting. We wish u all the best my Allah regard us and forgive us. 4rom ASU

Address

Yusuf Maitama Sule Street, Bolari East
Gombe
760222

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A S U company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share