Talba

Talba Nice to see

04/05/2022

hi

06/04/2021

My job is going to be there at like half but know one thing that you have any money for you guys

I want to see more like and like
03/11/2020

I want to see more like and like

Sey something if it's good to me
26/10/2020

Sey something if it's good to me

16/04/2020

"Idan na killace mutane bani da abinda zan basu suci dan haka
kowa ya fita ya nemi abinda zai ci ya kuma yi adu'ar Allah ya
kawo mana karshen wannan musibar. Gomnan Bauchi. Sen. Bala Muhammad kauran Bauchi

16/02/2020

My job is like my life

24/07/2019
21/04/2019

A INA ZATA SAMU KUDIN GINA JAMI'AH?

'Yan adawa sun fara sukar Maman 'Yan Nigeria Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, saboda kamar yadda muka gani a labarai ance Hajiya Aisha zata gina jami'ah mai suna Muhammadu Buhari University

Na ga wani 'dan adawa yana cewa Buharin da a zaben 2019 nomination form sai da aka saya masa, a ina matarshi zata samu kudin gina jami'ah?

Ita dai matar shugaban kasa ance tana da kudi, kuma babbar 'yar kasuwa ce, tafi mijinta shugaba Buhari kudi nesa ba kusa ba, a matsayinta na 'yar kasuwa ba laifi bane don ta mallaki kudin da zata iya gina jami'ah

Muna kira ga 'yan adawa su dena yiwa Maman 'yan Nigeria hassada, abinda zata gina cigaba ne a arewa, ko ba komai matasa zasu samu aikin yi.

Muna yiwa Maman 'yan Nigeria fatan alheri, Allah Ya cika mata burinta Amin

Daga Datti Assalafiy

Address

Jos

Telephone

+2347019580012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Talba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category