Real Buhari D Nuhu

Real Buhari D Nuhu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Buhari D Nuhu, Contractor, Yan azara Street, Maiduguri.

19/08/2025

Dan Bello

Fans.

fans.moment

Malamammu wallahi kuji tsoran Allah Ku sana wllh duk abinda za'a tura muku kamar yadda kuke fada cewa ba'a zuwa da komai...
12/08/2025

Malamammu wallahi kuji tsoran Allah
Ku sana wllh duk abinda za'a tura muku kamar yadda kuke fada cewa ba'a zuwa da komai Lahira sai aikinka to kuma haka zaku koma ga Allah daga ku sai aikinku dan haka ku sani mudai mune talakawan Nigeria wallahi summa billlahhi ni dai Buhari D Nuhu bazan zabi TULUNBU ba akaro na biyu dan haka ba wani wa'azi da zakaimin akan musulum musul munga yadda yan'Arewa s**a shiga cikin matsin rayuwa da rasa rayuka Kuma duk akan wannan geamnatochin guda biyu da gwamnatin marigayi Takwarana da Kuma wannan geamnatin da muke ciki Muna adduar Allah ya kawo mana dauki cikin gaggawa Allah ya isarwa wadanda aka zalunta a wadannan gurare
Sokoto
Zangar
Katsina
Kibbe
Da sauran wadanda ban zayyanaba

PDPPOWER Muna nan a cikin ta tare da jagoran mu Hon. Jamilu Muhammad Garba  da me taimaka masa Hon. Umar Hasheem Muna mu...
12/08/2025

PDP
POWER
Muna nan a cikin ta tare da jagoran mu Hon. Jamilu Muhammad Garba da me taimaka masa Hon. Umar Hasheem Muna musu fatan Alkhairi Allah ya kawo babban rabo.
Yadda kuke kulawa da al'ummar karamar hukumar TARAUNI.Musamman yan' Jam'iyyar PDP.
Fatan Alkhairi




11/08/2025

Ya Allah
Ka bamu ikwan yin Halacci ga wadanda s**a bamu amanarsu

04/08/2025

Shin kokasan
Amfanin weekly chellenge
Idan kana San Sani duba comment section 👇👇👇

Let's go together with follow
03/08/2025

Let's go together with follow

Ya Allah kai  RAHAMA ga baba BUHARI Ya Allah kakai RAHAMA gareshiYa Allah ka albarkaci zuri'arshiYa Allah ka yalwata kab...
16/07/2025

Ya Allah kai RAHAMA ga baba BUHARI
Ya Allah kakai RAHAMA gareshi
Ya Allah ka albarkaci zuri'arshi
Ya Allah ka yalwata kabarinsa
Ya Allah ka sada shi da gidan Aljannah
Ya Allah kazama sheda idan ya min laifi na yafe masa

11/07/2025

EROSION
ZUWA GA ME GIRMA GOVERNOR JAHAR KANO ENGR.HIS.EX.ABBA KABIR YUSIF GWAMNAN TALAKAWA .
WANNAN HANYAR TANA BUKATAR AIKI SOSAI YANZU FA WAJAN YAKAI YA FARA BARAZANAR RAYUWAR MAZAUNA YANKI IDAN ANA RUWA BASA IYA BACCI KOWA YANA TUNANI ABINDA ZAI FARU YANZU HAKA 12:00am NA DARE INA WAJAN DAN GANIN YADDA WAJAN YAKE TA KARA YANKEWA YANA AFKAWA FIYE DA TUNANINKA/KI DAN ALLAH MUNA KARA KIRA DA GOVERNOR YA CECI YANKINNAN,

BA RUWA
BA WUTA
BA HANYA
BA MAKARANTU
PLEASE 🙏 AND PLEASE 🙏 HELP 😭

Address

Yan Azara Street
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Buhari D Nuhu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real Buhari D Nuhu:

Share

Category