Yusuf Dan salafawa

Yusuf Dan salafawa ‎اسْمِي يُوسُفُ بْنُ عُثْمَانَ السَّلَفِيُّ أَتَّبِعُ السَّلَفَ الصَّالِحَ. أَنَا طَالِبُ عِلْمِ

24/08/2026
24/08/2026

📚 KAI TSAYE TAFSIRIN ALKUR'ANI MAI GIRMA

Alhamdulillah, an gudanar da tafsirin Alqur'ani mai girma acikin suratul Gafir

GABATARWA
Sheikh Dr lawali Muhammad Kumo (Dr lawan kumo)

TIME
🗓 Lokaci: 5:00am
📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, shifa kumo garin limanKumo, Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan hudubah ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.
DATE
📅 24/Agu, 2026 |
011/Rabi'ul Awwal/ 1448H

Cmrd Dan salafawah

14/08/2026

📚 KAITSAYE FREE HUDUBAN JUMMA'A KENAM

Alhamdulillah, an gudanar da darasin Huduban jumma'a anan masallacin shifa kumo
Gabatarwa
imam adda’ullahi muhammad

🗓 Lokaci: 1:00pm

📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, garin liman kumo Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.

📅 31 July, 2026 | 17 Safar, 1448H

JIBWIS Kumo.

13/08/2026

📚 KARATUN LITTAFIN SAFUWATU SĪRATIN NABIY (ﷺ)

Alhamdulillah, an gudanar da darasin karatun littafin Safuwatu Sīratin Nabiy (ﷺ) wanda Sheikh Imam Muhammad Auwal Ahmad Kumo (Malam Auwal Ahmadi) ke gabatarwa a kai a kai.

🗓 Lokaci: Duk ranar Alhamis bayan Sallar Magariba.

📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, Jauron Jora Musa, Kumo, Gombe, Nigeria.

📅 012/Agu 2026 | 30 Safar, 1448H

JIBWIS Kumo.

10/08/2026

📚KAI TSAYE TAFSIRIN ALKUR'ANI MAI GIRMA

Alhamdulillah, an gudanar da tafsirin Alqur'ani mai girma acikin suratul Gafir

GABATARWA
Sheikh Dr lawali Muhammad Kumo (Dr lawan kumo)

TIME
🗓 Lokaci: 5:00am
📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, shifa kumo garin limanKumo, Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan hudubah ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.
DATE
📅 10/Agu, 2026 | 027/Safar, 1448H

Cmrd Dan salafawah

06/08/2026
06/08/2026

📚 KARATUN LITTAFIN SAFUWATU SĪRATIN NABIY (ﷺ)

Alhamdulillah, an gudanar da darasin karatun littafin Safuwatu Sīratin Nabiy (ﷺ) wanda Sheikh Imam Muhammad Auwal Ahmad Kumo (Malam Auwal Ahmadi) ke gabatarwa a kai a kai.

🗓 Lokaci: Duk ranar Alhamis bayan Sallar Magariba.

📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, Jauron Jora Musa, Kumo, Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.

📅 06/Agu 2026 | 23 Safar, 1448H

JIBWIS Kumo.

31/07/2026

📚 KAITSAYE HUDUBAN JUMMA'A KENAM

Alhamdulillah, an gudanar da darasin Huduban jumma'a anan masallacin shifa kumo

🗓 Lokaci: 1:00pm

📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, garin liman kumo Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.

📅 31 July, 2026 | 17 Safar, 1448H

JIBWIS Kumo.

30/07/2026

📚 KARATUN LITTAFIN SAFUWATU SĪRATIN NABIY (ﷺ)

Alhamdulillah, an gudanar da darasin karatun littafin Safuwatu Sīratin Nabiy (ﷺ) wanda Sheikh Imam Muhammad Auwal Ahmad Kumo (Malam Auwal Ahmadi) ke gabatarwa a kai a kai.

🗓 Lokaci: Duk ranar Alhamis bayan Sallar Magariba.
📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, Jauron Jora Musa, Kumo, Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.

📅 30 July, 2026 | 16 Safar, 1448H

JIBWIS Kumo.

27/07/2026

📚KAI TSAYE TAFSIRIN ALKUR'ANI MAI GIRMA

Alhamdulillah, an gudanar da tafsirin Alqur'ani mai girma acikin suratul Gafir

GABATARWA
Sheikh Dr lawali Muhammad Kumo (Dr lawan kumo)

TIME
🗓 Lokaci: 5:00am
📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, shifa kumo garin limanKumo, Gombe, Nigeria.

Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan hudubah ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.
DATE
📅 27/July, 2026 | 013/Safar, 1448H

Cmrd Dan salafawah

Address

Kumo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Dan salafawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf Dan salafawa:

Shortcuts

Share